Uncategorized

WASU JERIN MUHADARORI DA
LAKCOCI
TARE DA
DR Isah Aliyu Fantami(Hafizah
ullah)
AURE DA FAIDODINSHI
http://darulfikr.com/s/8363
AURE KO MAKARANTA
http://darulfikr.com/s/8364
AURENI DON ALLAH
http://darulfikr.com/s/8365
AYA DAYA A KADUNA
http://darulfikr.com/s/8366
AYA DAYA A YOLA
http://darulfikr.com/s/8367
AZABA TARA GA MACIYIN RIBA
http://darulfikr.com/s/8368
FALALAR IMANI DA AIKI MAI KYAU
http://darulfikr.com/s/8369
GURBACEWAR TARBIYAR ALUMMA
1
http://darulfikr.com/s/8370
GURBACEWAR TARBIYAR ALUMMA
2
http://darulfikr.com/s/8371
GYARA KAYAN KU MA AURATA
http://darulfikr.com/s/8372
HAKKOKIN IYALAI
http://darulfikr.com/s/8373
HAKKOKIN MA AURATA
http://darulfikr.com/s/8374
HAKURI DA JUNA MA AURATA
http://darulfikr.com/s/8375
HANYOYIN TSIRA
http://darulfikr.com/s/8376
HUKUMAR WAEC KUTUBA GA
ALLAH
http://darulfikr.com/s/8377
ILLOLIN KWALLO
http://darulfikr.com/s/8378
ILLOLIN KWALLON KAFA
http://darulfikr.com/s/8379
IYAYE MATA KU KIYAYE AMANAR
ALLAH
http://darulfikr.com/s/8380
KADDAMAR DA DUNIYA AKAN
LAHIRA
http://darulfikr.com/s/8382
KAFURCIN JONA JANG
http://darulfikr.com/s/8381
KARATUN HADISI DA AIKI DA SHI
http://darulfikr.com/s/8383
KISAN GILLA
http://darulfikr.com/s/8384
KOKE KOKEN MA AURATA
http://darulfikr.com/s/8385
KUKAN MARAYUN JOS
http://darulfikr.com/s/8386
LADUBAN AURE MAI NASARA
http://darulfikr.com/s/8387
MATAKAN TARBIYYA GUDA TARA
http://darulfikr.com/s/8388
MATAKAN TARBIYYA GUDA TARA 2
http://darulfikr.com/s/8389
MUHIMMANCIN KARA AURE (1)
http://darulfikr.com/s/8390
MUHIMMANCIN KARA AURE (2)
http://darulfikr.com/s/8391
MUHIMMANCIN KARA AURE (3)
http://darulfikr.com/s/8392
MUKIYAYE AMANA
http://darulfikr.com/s/8393
MUKIYAYE AMANAR TARBIYYA
NI IMAR ALJANNA AZABAR WUTA
http://darulfikr.com/s/8395
RIKICIN YALWAN SHANDAM
http://darulfikr.com/s/8396
SIRRORI 30 NA MALLAKAR MACE
http://darulfikr.com/s/8397
SUNNONI DA BIDIOIN AURE
http://darulfikr.com/s/8398
SUWAYE YAN TALIBAN
http://darulfikr.com/s/8399
TA ADDACIN YAN SANDA
http://darulfikr.com/s/8400
TAKALMIN KARFE
http://darulfikr.com/s/8401
TELPHONE
http://darulfikr.com/s/8402
TSADAN LOKACI
http://darulfikr.com/s/8403
WA BASH SHIRIS SABIREEN
http://darulfikr.com/s/8404
WAIWAYE ADON TAFIYA
http://darulfikr.com/s/8405
WALIMAR SORO
http://darulfikr.com/s/8406
YAKAR TUNANINMU A RAYUWAR
AURE
http://darulfikr.com/s/8413
YAN UWA NIGOGI 1
http://darulfikr.com/s/8407
YAN UWA NIGOGI 2
http://darulfikr.com/s/8408
YARIMA KO OBASANJO WANE MAI
LAIFI
http://darulfikr.com/s/8246
YIWA KANKA HISABI
http://darulfikr.com/s/8410
ZUWAN DAJJAL 1
http://darulfikr.com/s/8411
ZUWAN DAJJAL 2
http://darulfikr.com/s/8412
Ayi Sauraro Lafiya. Allah ya biya
mana bukatunmu Na alkhairi
Duniya da lahira. Ameen

Advertisements

WASU JERIN MUHADARORI DA LAKCOCI TARE DA DR Isah Aliyu Fantami(Hafizah ullah)

Aside
Fortress of The Muslim Hisn Al Muslim

GARKUWAR MUSULMI TA ADDU’O’I DAGA ALKUR’ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim) Rubutu Na Farko 0001

GARKUWAR MUSULMI TA ADDU'O'I DAGA ALKUR'ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim)
Rubutu Na Farko 0001

TA'ALIFIN
Shaikh Sa'id Ibn Ali Ibn Wahb Alkandahi

FASSARAR
Dr. Bashir Aliyu Umar Hafizahullah

RUBUTAWA
Abubakar Nuhu Koso
<<Abu Abdullah Assunni>>

GABATARWAR MAWALLAFI.
Dukkan yabo da godiya ta tabbata ga Allah muna godiya gareShi, mana neman taimakonsa, kuma muna neman gafararsa, kuma muna neman tsarinsa daga sharrance-sharrencen rayukanmu da miyagun aiyukanmu. Wanda Allah Ya shiryeshi babu mai batar dashi, wanda kuma Ya batar babu mai shiryar dashi. Ina mai shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, babu abokin tarayya gare Shi, kuma ina shaidawa cewa Muhammadu bawansa ne kuma manzonsa ne, Allah Yayi tsira a gare Shi da alayensa da sahabbansa da wadanda suka bi su da kyakkyawan kwaikwayi har zuwa ranar kiyama kuma ya yi musu aminci, aminci mai yawa.
Bayan haka wannan littafi takaitaccen bayani ne daga littafina mai suna <<ZIKIRI DA ADDU'A DA MAGANI TA HANYAR TAWAIDA DA ADDU'O'IN ALKUR'ANI DA SUNNA>> na takaita akan bangaren da ya shafi zikiri (watau ambaton Allah) don a samu saukin daukansa a halin tafiya.
Na takaita ambaton lafazin zikirin da kuma sunan daya ko biyu daga cikin litatattafan da aka rawaito zikirin a cikinsu wadanda na kawosu acikin littafina na asalin. Wanda yake son sanin sahabin da ya rawaito hadisin , ko karin bayanin litattafan da aka rawaito hadisin a cikinsu, to sai ya koma asalin littafin nawa. Ina rokon Allah, Mabuwayi mai daukaka, saboda albarkar sunayensa kyawawa da kuma siffofinsa masu daukaka, ya sanya shi domin fuskarSa mai daraja, kuma Ya amfane ni da shi a cikin rayuwata da kuma bayan mutuwata, Ya kuma amfani wanda ya karanta shi, ko ya buga, ko ya zama sababi wajen yada shi. Hakika Allah mai tsarki majibinci wannan ne kuma mai iko ne a kansa. Allah ya yi tsira da aminci ga Annabinmu Muhammad da alayensa da sahabbansa da wadanda suka bi su da kyakkyawan kwaikwayo har zuwa ranar hisabi. Ameen

Mawallafi.
an rubuta a watan safar 1409 hijira.

Ranar da na fara rubutawa.
08/01/1438
09/10/2016

Standard